Taba Ka Lashe: 16.01.2013
January 22, 2013Talla
A kwanakin baya ne a birnin Legas na tarayyar Najeriya aka yi wani bikin baje kolin fasahohin masu zane zane da sassake sassake da masu wasan kwaikwayo na Najeriya da na Turai. Cibiyar raya al'adun Jamus ta Goethe Institut a birnin Legas ta shirya wannan haduwa.