Taba Ka Lashe: 15.07.2015 | Al′adu | DW | 16.07.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 15.07.2015

A da 'yan bori sun kasance wasu likitocin jama'a a kasar Hausa.

Tun shekaru aru-aru ake girmama 'yan bori a kasar Hausa a matsayin likitoci, wadanda ke yi wa mutane jinya ta han ya amfani da iskoki. Sai dai bayyanar rukiya ta sa sannu a hankali tasirin 'yan bori ya dakushe har ma ake musu kallon wadanda aikinsun ya saba wa koyarwar addinin Musulunci.

Sauti da bidiyo akan labarin