Sabon littafin mai shafuka kusan dubu biyu da ke kunshe da dogon sharhi da masana kimiyyar tarihi a Jamus suka yi yanzu za a iya sayarwa a cikin kasar ta Jamus.
https://p.dw.com/p/1HeJr
Talla
Shekaru 70 bayan mutuwar Hitler da kuma karshen mulkin kama karya na 'yan Nazi a Jamus, a karon farko an sake wallafa littafinsan nan mai taken "Mein Kampf" wato gwagarmaya ta.