Taba Ka Lashe: 12.07.2017 | Al′adu | DW | 15.07.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 12.07.2017

Bikin shekara shekara na makada da 'yan Bori a kasaar Maroko.

Makada da 'yan Bori a kasar Maroko sun hadu a birnin Al-Suwairah da ke tsakiyar kasar Maroko, inda suka gudanar da bikinsu karo na 20 da suka saba yi duk shekara, wanda ke jan hankalin dubun dubatan yan kallo na cikin gida da na ketare da ke dandazo don kashe kwarkwatar ido.

Sauti da bidiyo akan labarin