Taba Ka Lashe: 11.09.2013
September 13, 2013Talla
Shirin ya maida hankalinsa ne ga wani shiri da kungiyoyin wasanni a Jamus suke yi na kyautata yanayin zamantakewa tsakanin wakilan dake cikinsu da kara tsananta cudanya da fahimtar juna, amma ba kawai wakilan na kungiyoyin su maida hankali ga wasanni kawai ba.