Halin da 'yan Afirka tsoffin mazauna Libiya ke ciki a Jamus.
https://p.dw.com/p/1CHDV
Talla
Da yawa daga cikin 'yann gudun hijirar Afirkan da suka tsere daga rikicin kasar Libiya kuma suka samu mafaka a nan Jamus, sun nuna rashin gamsuwarsu ga yadda hukumomin Jamus ke sako-sako wajen cika alkawuran da suka dauka musu.