Taba Ka Lashe: 11.02.201502/12/2015February 12, 2015Al'adar nada rawani tsakanin Abzinawahttps://p.dw.com/p/1Ea1sTalla Azawa da nada rawani na daya daga cikin manyan al'adu masu muhimmanci ga al'ummomin janhuriyar Nijar kamar Abzinawa da Toubawa da ke zaune a yankunan karkara.