Taba Ka Lashe: 10.09.201409/13/2014September 13, 2014Babban taron 'yan Tijjaniyya a Bonnhttps://p.dw.com/p/1DBtyTalla A karshen watan Agusta mabiyar darikar Tijjaniyya daga kasashen duniya musamman ma na Turai suka gudanar da babban taro a birnin Bonn karkashin taken "Zaman Lafiya da Addinin Musulunci.