Taba Ka Lashe: 10.07.201307/11/2013July 11, 2013Azumin watan Ramadana a cikin kayan sarkihttps://p.dw.com/p/1966jHoto: Ulrike HummelTalla Musulmai a tsakanin sojojin rundunar Bundeswehr ta tarayyar Jamus na samun sukunin sauke wannan farali duk da aikin karfi mai kuma matukar wahala da suke yi.