Taba Ka Lashe: 10.04.201304/12/2013April 12, 2013Bikin al'adu tsakanin Najeriya da Brazilhttps://p.dw.com/p/18Eq9Talla A kowace shekara al'umar Yarbawa a Legas kan gaiyaci bakaken fata daga kasar Brazil dake da dangantaka ta jini da Yarbawan na Legas, don gudanar da bikin kae kade da wake wake.