Taba Ka Lashe: 09.10.201310/10/2013October 10, 2013Bacewar wakokin gargajiya na Hausahttps://p.dw.com/p/19xVFHoto: Tanja Suttor-BaTalla A wannan zamanin fasahar kaɗe-kaɗe da waƙoƙin gargajiya na kasar Hausa, sannu a hankali suna bacewa, sakamakon rasuwar da dama daga cikin makada da mawakan, ba tare da samun magadan da za su maye gurbinsu ba.