Bikin nunin wasu kayayyakin tarihi na musamman na sarakunan farko na Katsina.
https://p.dw.com/p/1FwaC
Talla
Bikin nunin wasu kayayyakin tarihi na musamman na sarakunan farko na Katsina da aka hako a kaburburan wasu daga cikinsu. Wasu daga cikin kayan da aka hako sun kai shekara dubu daya da dari biyar.