Taba Ka Lashe: 06.+07.01.2016 | Al′adu | DW | 08.01.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 06.+07.01.2016

Kungiyar Sharifai ta najeriya ta gudanar da babban taron neman hadin kan Musulmai.

Kungiyar Sharifan Najeriya ta fara samun nasarar burinta na hade kan al'ummar musulmi, na yin tafiya kan tafarki daya, ba tare da la'akari da banbancin akida ko kuma tunanin dalilan da ke haddasa rarrabuwan kawuna tsakaninsu ba.

Sauti da bidiyo akan labarin