Salon rayuwa
Taba Ka Lashe 06.06.2019
Talla
Shirin na wannan makon ya duba batun tallafin da matasa daga kasashen Afirka masu rubuta litattafai suke iya bayar wa ga jama'a, tare da duba wasu na daga cikin kalubalai da suke fuskanta a daidai lokacin da kasashen Afirka masu tasowa ke da tsananin bukatar masu rubuce-rubuce don kawo ci-gaba da bunkasa kasashen.