Taba Ka Lashe: 03.+04.02.2016 | Al′adu | DW | 05.02.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 03.+04.02.2016

Shiri kan marigayi Alhaji Mahamadu Gao Filingue shahararren mawakin kasar Niger.

Alhaji Mahamadu Gao Filingue shahararren mawakin kasar Niger da ma duniyar Hausa wanda Allah ya yi wa rasuwa yau da 'yan kwanaki yana da shekaru 78, kuma a kansa ne ma shirin namu na wannan karo zai mayar da hankali domin duba tarihinsa da rawar da ya taka a duniyar wakokin Hausa.

Sauti da bidiyo akan labarin