Taba ka Lashe: 02.10.2013
October 3, 2013Talla
Yawan Kiristoci na karuwa a kasashen Musulmi na yankin Golf, inda yanzu haka aka kafa majami'u da yawa ciki har da cocin Evangelika ta Jamusawa. Ko da yake an amince Kiristoci su tafiyar da addininsu a wadannan kasashe na yankin Golf amma bisa sharadin cewa za su kasance ne a tsakaninsu wato ba za su wuce gona da iri ba.