Taba Ka Lashe: 02.04.201404/05/2014April 5, 2014Bikin baje kolin kayayyakin tarihin yankin Nokhttps://p.dw.com/p/1BcVuTalla Baje kolin kayayyakin tarihin al'adun al'ummar yankin na Nok da ke arewacin Najeriya an yi shi ne a gidan baje kolin kayayyakin tarihi na Liebieghaus da ke birnin Frankfurt na Jamus. An dai bayyana wannan baje kolin da cewa ya yi babbar nasara.