Shugabannin mabiya addinin Kirista a Najeriya karkashin lemar darikar LCCN sun yi kira ga 'yan Najeriya baki daya da su rungumi juna muddin ana son ci gaba me dorewa.
https://p.dw.com/p/1I7YN
Talla
Bayanin hakan na kunshe ne cikin jawaban da manyan malamai na mabiya addinin na Kirista suka gabatar a yayin kammala taron darikar ta LCCN na kasa da ya gudana a jihar Adamawa da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.