Taba ka Lashe 01.10.201410/03/2014October 3, 2014Shirin ya tabo yadda ake bikin Cure salee wato sallar lasar gishiri.https://p.dw.com/p/1DPRgTalla Mun yi nazari kan muhimmancin wannan al'ada a tsakanin makiyaya a Jamhuriyar Nijar.