1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 01.01.2014

January 2, 2014

Shiri kan cika shekaru 100 da hadewar Najeriya

https://p.dw.com/p/1AkTl
Hoto: DW/U. Musa

Shirin ya mayar da hankali bisa cika shekaru 100 da hadewar yankunan kudanci da arewacin Tarayyar Najeriya, wanda ya kasance karkashin mulkin mallaka na kasar Birtaniya.