Taɓa Ka Lashe: 07.11.2012 | Al′adu | DW | 09.11.2012
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 07.11.2012

Rawar da Musulmai a Jamus za su taka a kafofin yaɗa labarun hukuma

Bayan da gwamnatin jihar Baden-Württemberg ta kudu maso yammacin Jamus ta ba wa Musulmai wakilci a cikin majalisar gudanarwar kafar yaɗa labarunta, an yi fatan cewa Musulman za su taka rawar gani bisa manufa.

Sauti da bidiyo akan labarin