Taɓa Ka Lashe: 06.01.2010 | Al′adu | DW | 07.01.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 06.01.2010

Shirin taimakawa masu janyewa daga ƙungiyoyi masu tsattsauran ra´ayin Musulunci

Tun a cikin watan Afrilun shekara ta 2008 aka kafa wata gidauniya a birnin London mai suna Quilliam Foundation inda masu matsanancin ra´ayin addinin Musulunci da suka yi watsi da wannan ra´ayi ke taimakawa don yaƙi da tsauraran aƙidoji a cikin addinin. Kasancewa masu wannan namijin aiki a yanzu sun san irin kalamai na yaudara da hanyoyin da ake amfani da su wajen shawo kan matasa su rungumi tsattsauran ra´ayin addini, ya sa sun ɓullo da na su dubarun domin kuɓutar da matasan daga hannun masu amfani da addini don biya wasu bukatu na su.

Sauti da bidiyo akan labarin