TarihiSunjata Keita na tsohuwar daukar MaliTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoTarihiGwendolin Hilse07/25/2018July 25, 2018Da sake hada Daular Afirka ta Yamma wacce ta kasance a rarrabe a karni na 13, Soundiata Keita ko Sonjata Keita ya kafa daular da har yau ta yi suna. Soundiata Keita ya kasance jarimi kana jagoran al'umma.https://p.dw.com/p/324n1Talla