1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shugaba Touadera ya kama aiki a Bangui

A'Raheem Hassan/YBMarch 30, 2016

Shugaban ya yi alkawarin kawo hadin kai a tsakanin Musulmai da Kiristoci da ke zaman doya da manja shekara da shekaru a kasar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.

https://p.dw.com/p/1IMOd