1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:05.10.2019

Zulaiha Abubakar
October 5, 2019

Shugaban Kiristoci mabiya darikar Katolika Fafaroma Francis, ya nada manyan limamai 13 a matsayin masu fada a ji a fadar Vatikan, goma daga cikin sabbin limaman na da shekaru kasa da 80 damar da ta basu ikon zaben sabon shugaban da zai gaji Fafaroma Francis din a nan gaba.

https://p.dw.com/p/3Qmha