Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Ghana za ta dakatar da daukar ma'aikatan gwamnati tare da tsawaita dokar hana sayen motocin alfarma na gwamnati da tafiye-tafiye marasa dalilai domin magance matsalar basussuka, in ji ministan kudi Ken Ofori-Atta.