Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Firaminista Abiy Ahmed na kasar Habasha ya fara nadi sabban ministoci inda ministan kudi da na harkokin waje suka sake dawowa kan mukamansu.
A Kasar Habasha 'yan tawaye sun kai hare-hare na tsawon sa'o'i da dama a garin Gambella da ke kudu maso yammacin kasar.
Firaministan kasar Habasha Abiy Ahmed ya kare gwamnatinsa da sojojin kasar daga zargin sakaci da ake yi masa, biyo bayan kazamin kisan gilla da aka yi a baya-bayan nan a wani yanki mai fama da rikici.
Dakarun kasar Sudan suna tuhumar sojojin Habasha da kashe jami'an tsaronsu guda bakwai da farar hula daya, wadan da aka kashe suna cikin mutanen da aka yi garkuwa da su.
Kasashen da ke fama da matsalar karancin abinci a kudanci da gabashin nahiyar Afirka, za su ci gajiyar tallafin kudi har dala biliyan 2 da 300 daga bankin duniya don yaki da matsalar fari da rashin tsaro.