A cikin shirin za ku ji yadda al'ummar Najeriya ke cigaba da bayyana ra'ayoyin su ga me da jerin sunayen mutane 24 da gwamnati kasar ta fitar a matsayin wadanda ake zargin sun wawashe dukiyar gwamnati ta hanyar cin hanci da rashawa a zamanin gwamnatin da ta gabata.