1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na ran 17.04.2016

Salissou BoukariApril 17, 2016

A cikin shirin za a ji cewa Amirka ta sanar da bada wani tallafi na dala miliyan 29 domin taimaka wa 'yan gudun hijirar kasar Mali da ke warwatse a kasashe daban-daban.

https://p.dw.com/p/1IXPi