1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 29.04.2017

Salissou Boukari
April 29, 2017

A cikin shirin za a ji cewa kasar Ghana na kokarin kaiwa ga wani tsari na bayar da ilimi kyauta ga 'yan kasar. Hakan kuma na daga cikin alkawarin da shugaban kasar ya dauka tun a lokacin yakin neman zabe.

https://p.dw.com/p/2c8pL