1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 11.11.2018

Salissou Boukari
November 11, 2018

Gamayyar 'yan adawa na Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango sun zabi Dan majalisa Martin Fayulu mai shekaru kusan 62 dai haihuwa, a matsayin dan takara daya tilo na bangaran adawa a zaben shugaban kasar mai zuwa na ran 23 ga watan Disamba.

https://p.dw.com/p/384Ss