1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na Dw Hausa (13.02.2018)

SK2 / S02SFebruary 13, 2018

'Yan sandan Izra'ila sun samu shaidu da ke bukatar masu shigar da kara su gurfanar da Fraiminista Benjamin Netanyahu bisa zargin karbar cin hanci har sau biyu. Jam'iyyar ANC mai mulki ta zartar da hukuncin yi wa shugaba Jacob Zuma kiranye daga mukamin shugaban kasa, tare da neman maye gurbinsa da mataimakinsa Ramaphosa.

https://p.dw.com/p/2sdlD