1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW 30.08.2017

Yusuf Bala Nayaya
August 30, 2017

A ranar 30 ga watan Agusta, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta kebe a kowacce shekara domin tunawa da mutanen da aka tilastawa bacewa daga cikin alummominsu sakamakon zalunci ko yake-yake.

https://p.dw.com/p/2j7Fo