1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 11.05.2018

Yusuf Bala Nayaya
May 11, 2018

A cikin shirin za a ji yayin da gwamnatin Najeriya ke shiri na daukar matakan kariya daga Ebola ma’aikatan lafiya da ke yajin aiki a kasar na cewa ba da hannunsu ba. Merkel ta gana da Putin kan batun nukiliyar Iran.

https://p.dw.com/p/2xYwM