1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW 04.07.2017

Yusuf Bala Nayaya
July 4, 2017

A shirin za a ji taron koli na Kungiyar Tarayyar Afirka karo na 29 da ya gudana a birnin Addis Ababa ya kawo karshe tare da daukar matakai kan batutuwa da dama da suka shafi harakokin tsaro da tattalin arziki da na 'yan gudun hijira.

https://p.dw.com/p/2fvxs