1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 28.12.2017

Ramatu Garba Baba
December 28, 2017

A cikin shirin za a ji cewa gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya George Weah ya lashe zaben kasar Laberiya da kashi 61.5 cikin dari na kuri'un da aka kada a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da ya gudana a ranar Talatar da ta gabata.

https://p.dw.com/p/2q4np