SiyasaShirin yamma na 23.09.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari09/23/2018September 23, 2018A cikin shirin za a ji cewa kimanin mutane 18 suka mutu sakamakon harin da mayakan kungiyar 'yan tawaye ta ADF wadda shugabanninta 'yan asalin kasar Uganda ne suka kai a yankin Beni da ke arewacin Kivu na Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango.https://p.dw.com/p/35NReTalla