1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 30.06.2020

June 30, 2020

A cikin shirin za a ji cewar a wannan rana Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kai daga Turawan mulkin mallaka na kasar Beljiyam. A Najeriya gwamnatin kasar ta kaddamar da aikin shimfida bututun iskar gas mafi girma domin farfado da tattalin arzikinta

https://p.dw.com/p/3ebPP