1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 29.07.2020

Abdullahi Tanko Bala
July 29, 2020

A cikin shirin za a ji cewar kungiyar Action Aid International ta baiyana damuwa kan yadda cin hanci da rashawa ke neman durkusar da tattalin arzikin Najeriya. Wata sabuwar takaddamar kasuwanci ta kuma kunno kai tsakanin Ghana da Najeriya.

https://p.dw.com/p/3g8Vt