1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 29.04.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
April 29, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa wani rahoto da cibiyar bincike kan wanzar da zaman lafiya ta kasa-da-kasa ta fitar ya nuna cewar Amirka da China da Saudiyya da Indiya da kuma Faransa su suka fi kashe kudade a bangaren sayen makamai.

https://p.dw.com/p/3HfUO