SiyasaShirin yamma 28.05.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya05/28/2019May 28, 2019A cikin shirin jigon rahotannin zai mayar da hankali a kan batun rawar da 'yan siyasa ke takawa wajen tauyen 'yancin aikin jarida a duniya. Maudu'i daya cikin wadanda aka tafka muhawara a kansu a taron 'yan jarida na duniya na DW.https://p.dw.com/p/3JMF8Talla