1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 28.02.2021

Ahmed Salisu
February 28, 2021

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a cikinsa aka ji cewa tsohon sakataren harkokin wajen Amirka Mike Pompeo ya ce wasu 'yan Saudiya da dama na son ganin kasar ta daidaita da Isra'ila.

https://p.dw.com/p/3q2IA