1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 25.08.2018

Gazali Abdou Tasawa
August 25, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa a kasar Mali magoya bayan madugun adawa Soumaila Cisse sun gudanar da zanga-zanga a wannan Asabar a biranen kasar da dama domin nuna rashin amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa wanda IBK ya lashe.

https://p.dw.com/p/33lge