1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 24.12.2018

December 24, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, Shugaban darikar Katolika na duniya Fafaroma Francis zai gudanar da addu'o'i da kuma jawabi ga miliyoyin mabiya addini Kirista gabanin soma bukukuwan Krismeti na murnar haihuwa Yesu almasihu.

https://p.dw.com/p/3AbPp