Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a ciki aka ji cewa a Najeriya ana maida martani kan sa ido da kungiyar kasa da kasa ta FinCEN da ke bincike a kan cin hanci da rashawa tace ta na yi a kan makudan kudadden da ta gano an sanya a asusun ajiya na kasashen waje malakar tsaffin shugabanin Najeriya.