1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 22.06.2019

Ahmed Salisu
June 22, 2019

Shirin ya kunshi labaran duniya da shirye-shirye masu kayatarwa. A labaran duniyar an ji cewa Amirka ta ce ta fara shirin kakabawa Iran karin takunkumi bayan da a kwanakin baya Iran din ta harbo wani jirginta marasa matuki.

https://p.dw.com/p/3KvGP