1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 21.03.2019

Yusuf Bala Nayaya
March 21, 2019

A cikin shirin za a ji yadda rikici ya kunno kai a jam'yyar LUMANA AFRICA me adawa a Jamhuriyar Nijar, matakin da ke barazana ga kokarin da jam'iyyar ta sa agaba na kwatar mulki a shekarar 2021.

https://p.dw.com/p/3FSZC