1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 20.04.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
April 20, 2019

A cikin shirin za a ji cewa an ceto gawarwakin 'yan Kwango 15 da suka nutse a Ruwanda, muna kuma tafe da shirin ra'ayin malamai da ya tattauna kan batun matsalar ruwansha a kasashen Nijar da Najeriya.

https://p.dw.com/p/3H9x5