1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 17.08.2020

Ahmed Salisu
August 17, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a ciki aka ji cewa gwamnatin Najeriya na shirin daukar matakin gaggawa bisa matakin rufe shagunan 'yan kasuwar Najeriya a birnin Accra a Ghana.

https://p.dw.com/p/3h6Zn