Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC ta bayar da sammacin kamo shugaban kasar Rasha Vladimir Putin bisa zarginsa da aikata laifukan yaki a Ukraine tun bayan mamayar Rasha.
Ganawar Shugaba Xi Jinping da takwaransa Vladimir Putin ta dauki hankulan kasashen da suka mayar da Rasha saniyar ware saboda mamayar Ukraine.
Jaridu da dama na Jamus sun yi sharhinsu ne a kan rikicin da ke faruwa a Sudan inda suka ce yana barazana ga zaman lafiya a yankin gabashin Afirka
Rikicin siyasa kasar Mali da batun dangantakar Rasha da Afirka ta Kudu ya zuwa kamarin matsalar sace-sacen yara da mata a kasar Zambiya, su suka dauki hankalin jaridun Jamus a wannan makon.